Isa ga babban shafi
Najeriya

Kalaman kakakin Gwamnan Osun Ismail Omipidan kan rundunar Amatekun

Wasu Kungiyoyin matasa daga Jihohin Yarbawa sun gudanar da zanga zanga yau Talata don nuna goyan bayan su ga shirin kafa rundunar tsaro ta Amatekun domin kare lafiyar jama’a da dukiyoyin su.

Wasu jami'an tsaron Najeriya.
Wasu jami'an tsaron Najeriya. REUTERS/Stringer
Talla

Wannan na zuwa ne a dai dai lokacin da gwamnatin Najeriya ke kin amincewa da matakin wadda ta ce ya saba dokar kasa.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Ismail Omipidan, mai Magana da yawun Gwamnan Jihar Osun, Adegboyega Oyetola, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

03:38

Kalaman kakakin Gwamnan Osun Ismail Omipidan kan rundunar Amatekun

Bashir Ibrahim Idris

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.