Isa ga babban shafi
Afrika

Matsalolin da suka sanya rufe iyakokin Najeriya ba su kau ba inji Ministan Najeriya

Kasashen yammacin Africa sun amince da gudanar da bincike kan tasirin rufe iyakokin Najeria da wasu kasashe da gwamnatin kasar ta yi a shekarar da ta gabata.

Wani sashi na Seme, kan iyakar Najeriya da Jamhuriyar Benin.
Wani sashi na Seme, kan iyakar Najeriya da Jamhuriyar Benin. REUTERS/Afolabi Sotunde/File Photo
Talla

Tun a watan Agustan shekarar da ta gabata Najeriya ta haramta shigowa da kayayyaki ta iyakokinta na kasa, matakin da ta dauka a matsayin wani bangare na yaki da fasakauri, lamarin da makwaftanta suka koka da cewa ya janyo musu wahalhalu.

Sai dai Najeriyan, ta bakin ministan harkokin wajenta, Onyeama Ogochukwu ta ce matsalolin da suka sanya ta rufe iyakokin ba su kau ba. Ga abin da ministan ke cewa.

00:29

Matsalolin da suka sanya rufe iyakokin Najeriya ba su kau ba

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.