rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Najeriya Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

RFI ta dauki nauyin rangadin Davido a kasashen Afrika

media
Mawakin Najeriya, David Adedeji Adeleke da aka fi sani da Davido RFI/St├ęphanie Aglietti

Fitaccen mawakin Najeriya, David Adedeji Adeleke da aka fi sani da Davido na rangadin wake-waken shakatarwa a kasashen yammacin Afrika, in da ya samu kyakkyawar tarba a Jamhuriyar Nijar da ta kasance kasa ta biyar da mawakin ya ziyarta a karkashin daukan nauyin Radio France International RFI. Wakiliyarmu Lydia Ado ta aiko mana da rahoto daga birnin Yamai kan ziyarar mawakin.


RFI ta dauki nauyin rangadin Davido a kasashen Afrika 22/03/2018 Saurare