rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Al'adu
rss itunes

Barazanar da kidan fada ke fuskanta

Daga Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Hauwa Kabir ya tattauna ne akan barazanar da kida da wakan fada ke fuskanata

Masana sun dukufa wajen magance kalubalen da mawakan baka ke fuskanta a kasar Hausa

Yadda rashin samar da cigaba ke shafar adana kayan tarihi da bunkasa yawon bude ido.