rfi

Saurare
  • Rayuwa - A karance
  • Karshe log
  • RFI Duniya
Al'adu
rss itunes

Nasarorin Harshen Hausa

Daga Garba Aliyu

Shirin Al'adunmu na Gado ya tattauna ne kan bunkasar harshen hausa musamman  aka  taron da aka gudanar a Jami'ar Ahmadu Bello Zaria. Shirin ya yi nazari kan yadda Facebook ya fara aiki da hausa kamar sauran manyan harsuna a duniya.