rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Al'adu
rss itunes

Ali Kwara zai rage masu dauke da makami a Najeriya

Daga Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin al'addunmu na gado na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya zanta ne da Alhaji Ali Kwara da ya shahara wajen kama manyan 'yan fashi musamman a arewacin Najeriya. Ali Kwara ya koka kan yadda makamai suka yalwata a hannun miyagun mutane da ke aikata munanan ayyuka a kasar, yayin da ya lashi takobin daukan matakin kakkabe irin wadannan mutanen.

Yadda rashin samar da cigaba ke shafar adana kayan tarihi da bunkasa yawon bude ido.