rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Al'adun Gargajiya
rss itunes

Tarihin Maharba a Kuje dake tarrayar Najeriya

Daga Garba Aliyu

A cikin shirin Al'adun mu na gado Garba Aliyu Zaria ya duba mana halin rayuwa na maharba a garin  kuje yankin Abuja dake tarrayar Najeria,inda ya samu  zantawa da wasu daga mazauna wannan wuri.

Sai a biyo mu

Yadda rashin samar da cigaba ke shafar adana kayan tarihi da bunkasa yawon bude ido.