rfi

Saurare
  • Rayuwa - A karance
  • Karshe log
  • RFI Duniya
Al'adun Gargajiya
rss itunes

Rayuwa da Kamun kifi a Argungu da ke Arewacin Najeriya

Daga Umaymah Sani Abdulmumin, Garba Aliyu

Shirin Al'adun mu na Gado tare da Garba Aliyu ya dubi rayuwa a garin Argungu da kuma gasar Kamun kifi da aka jimma ba ayi a garin da ke jihar a arewacin Najeriya.