rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Al'adun Gargajiya
rss itunes

Kayayyakin tarihin Argungu da ke Kebbi a Najeriya

Daga Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya tattauna kan kayyakin tarihi a garin Argungu da ke jihar Kebbi a arewacin Najeriya.

Yadda rashin samar da cigaba ke shafar adana kayan tarihi da bunkasa yawon bude ido.