rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Al'adun Gargajiya
rss itunes

Al'adar neman aure a kabilar Mumuye da ke Taraba

Daga Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Nura Ado Sulaiman ya tattauna ne kan al'adar neman aure a kabilar Mumuye. A cikin shirin za ku ji abubuwan da al'adar ta kunsa tun daga neman auren har zuwa tarewa a gidan miji.

Yadda rashin samar da cigaba ke shafar adana kayan tarihi da bunkasa yawon bude ido.