rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Al'adun Gargajiya
rss itunes

Tarihin rijiyar Kusugu da ke Daura (2)

Daga Garba Aliyu

Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya ci gaba da bada tarihin rijiyar Kusugu da ke tsohon birnin Daura da ke jihar Katsina ta Najeriya.

Yadda rashin samar da cigaba ke shafar adana kayan tarihi da bunkasa yawon bude ido.