rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Al'adun Gargajiya
rss itunes

Al'adar karin magana ta ja baya a kasar hausa

Daga Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya yi nazari kan al'adar karin magana a kasashen hausa. Masana na nuna damuwa kan koma-bayan da ake fuskanta a bangaren sanin karin magana.

Yadda rashin samar da cigaba ke shafar adana kayan tarihi da bunkasa yawon bude ido.