rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Amurka ta janye daga UNESCO

Amurka ta janye daga hukumar UNESCO ta Majalisar Dinkin Duniya da ke kula da kimiya da al’adu a duniya bayan ta zargi hukumar da nuna fifiko da kyama ga Isra’ila.