Isa ga babban shafi
Cambodiya

Za a gurfanar da wasu tsohin makaraban gwamnatin Khmer rouge su 4 a gaban kotu

Za a gurfanar da wasu shika-shikan gwamnatin kamer rouj su 4 a gaban kotu sakamakon ta'asar da suka tabka a lokacin mulkin rashin imanin da suka aikata shekaru sama da 30 da suka gabata.Bayan a shekarar da ta gabata aka zartar da hukumci daurin sama da shekaru 30 ga Duch tsohon shugaban gidan kurkukun da aka azabtar da jama’a a lokacin mulkin yan kamaruj a kasar Kambodiya, a ranar jibi litanin ne, kotu zata fara zaman sauraren wasu shuwagabannin siyasar gwamnatin Kamer Rouj da ta yi sanadiyar mutuwar mutane miliyan 1 da dubu 700 a tsakanin 1975 zuwa da 1979. 

tsohon ministan harakokin wajen Gwamnatin khamer rouge a gaban kotu
tsohon ministan harakokin wajen Gwamnatin khamer rouge a gaban kotu Reuters路透社
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.