Isa ga babban shafi
Cambodiya-Thailand

MDD ta bada umurni wa kasashen Cambodiya da Thailand na su janye dakaru

Babbar Kodun Majalisar Dinkin Duniya ta bada umurni wa kasashen Cambodiya da Thailand na su janye dakaru kan iyakar da suke takaddama.Kasar Cambodiya ta nemi katun ta duniya ta yanke hukunci kan yankin na Preah Vihear, inda aka kai ruwa rana farkon wannan shekara.Hukuncin yana cikin wadanda ke gaban wannan kotu kuma aka kwashe shekaru ana yi, tun shekarar 1962.Kasar Thailand data nemi watsi da sharia, ta ce zata mutunta wannan sharia. 

RFI/Siv Channa
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.