Isa ga babban shafi
Yemen-Saudiya

MDD ta bukaci tsawaita matakan tsagaita bude wuta a Yemen

Wani manzon musamman na MDD a kasar Yemen, ya nemi a tsawaita yarjejeniyar tsagiata wutan da zata kawo karshe yau Lahadi, don rarraba kayan agaji a kasar. Ismail Ould Sheikh Ahmed yayi kiran ne bayan da a jiya Asabar aka gwabza rikici a kasa, tsakanin sojan kasar da ‘yan tawaye. 

Manzon musamman na MDD a kasar Yemen, Ismaïl Ould Cheikh Ahmed
Manzon musamman na MDD a kasar Yemen, Ismaïl Ould Cheikh Ahmed REUTERS/Khaled Abdullah
Talla

Dama ba a gayyaci ‘yan tawayen Huthi masu fada da gwamnatin Abdorabbo Masiur Hadi, a tattaunawar zaman lafiyan da ake a kasar Saudi Arabiya ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.