rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Gaggauce
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Ganduje a matsayin gwamnan Kano

Ingila David Cameron Iraqi Syria

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Britaniya za ta baiwa Iraqi tallafin $1.74

media
Friministan Britaniya David Cameron REUTERS/Jeff Overs/BBC

Gwamnatin Britaniya ta yi alkawarin taimakawa kasar Iraqi da kudaden da suka kai Dalar Amurka Biliyan 1 da miliyan dubu 740, domin ita da makwabtar ta su cike wani gibi sakamakon yakin daya daidaita su.


Sanarwan na zuwa ne gabanin wani taro na masu tallafawa Syria za su yi a birnin London.

Friministan Britaniya David Cameron yace Iraqi da Syria na cikin matsananci hali, don haka akwai bukatar taimaka musu domin sake farfadowa musumman fanin ilmi daya sukurkuce, da sauran muhimman Bukatu dasu Jordan, Lebanon da Turkiya.