Isa ga babban shafi
Armenia- Azerbaijin

Barkewar Fada tsakanin Sojojin Armenia da Azerbaijin Yayi sanadin Mutuwar Mutane 30

Mutane akalla 30 suka mutu a wani kazamin tarzoma data barke a yankin Nagorny Karabakh tsakanin sojan Armenia da kuma Azarbaijan, fadan da ake ganin shine mafi muni cikin shekaru 20.

Yankin Nagorny Karabakh inda ake takaddama tsakanin Armenia da Azerbaijin
Yankin Nagorny Karabakh inda ake takaddama tsakanin Armenia da Azerbaijin Wikipedia
Talla

Kasar Russia da kasashen Turai sun nemi kasashen da su hanzarta tsagaita wuta.

Shugaban Armenia Serzh Sarkisian ya gaskata cewa soja 18 suka mutu, wasu 35 suka jikkata.

Itama kasar Azerbaijin na cewa sojan ta 12 aka kashe, sannan aka tarwatsa mata jirgin sama mai saukan ungulu.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.