Isa ga babban shafi
Afghanistan

Taliban ta kai sabon hari a Tarin kot

Kungiyar Taliban ta kai hari kan jami’an tsaron da ke garin Tarin Kot a kasar Afghanistan a yunkurin da ta ke na kama wasu garuruwan kasar. 

Hare-haren Taliban na sake tsananta a Afghanistan
Hare-haren Taliban na sake tsananta a Afghanistan BASHIR KHAN SAFI / AFP
Talla

Wani shugaban kabilar da ke garin Haji Baridad ya ce mayakan kungiyar sun kauda daukacin wuraren da jami’an tsaro suka sanya shinge kafin shiga garin.

Sai dai mai Magana da yawun gwamnan Yankin Mohammed Nayab ya ce ba za su bar maharani su samu nasara ba.

Wannan shine hari na uku a garuruwa dabam dabam da kungiyar ke kaiwa a cikin 'yan makwannin nan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.