Isa ga babban shafi
US-Afghanistan

An kashe Sojojin Amurka a Afghanistan

Ma’aikatar tsaron Amurka ta ce an kashe ‘yan kasarta 4 a wani mumunar hari da aka kai kan sansani sojin kasar mafi girma da ke Afghanistan.

REUTERS/Mohammad Ismail
Talla

Mayakan Taliban sun dau alhakin hari a arewacin Kabul da jikkata jami’an tsaro 16.

Kamfanin dilanci labaran Faransa, AFP, ya rawaito cewa wanda ya kai harin leburar ne da ke aiki a kusa da sansani sojin.

Amurka ta bayyana takaicinta da rashin Jami'an ta, tare da bayyana samun karuwan rashin tsaro a kasar da dakarun NATO suka kawo karshan ayyukansu na kusan shekaru biyu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.