Isa ga babban shafi
Myanmar

Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwa kan halin da yan kabilar Rohinga suke ciki

Majalisar Dinkin Duniya ta amince ta shiga binciken gagawa kan cin zarafin musulmin Rohingya dake Myanmar, wanda ya hada da fyade da kisa da aka ce jami’an tsaro na aikatawa.

'Yan gudun hijira daga kabilar Rohingya Musulmi daga Myanmar suna dakon samun izinin isa ginin Majalisar Dinkin Duniya da ke Kuala Lumpur a Malaysia
'Yan gudun hijira daga kabilar Rohingya Musulmi daga Myanmar suna dakon samun izinin isa ginin Majalisar Dinkin Duniya da ke Kuala Lumpur a Malaysia
Talla

Wannan mataki da Majalisar ke shirin dauka ya kawo nasara a kokarin da fararan hula yankin keyi wajen gani an kwato musu hakkinsu. Akalla mutane 160 suka mutu a cikin watanni 3 sakamakon fafatawar da akayi tsakanin sojojin kasar da ‘yan wata kabila da ke dauke da makamai a Jihar Shan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.