Isa ga babban shafi
Afghanistan

An kashe Sojoji a wani harin bam a Afghanistan

Akalla mutane 3 aka tababtar da mutuwar su, yayin da 15 suka jikkata a wani hari da aka kai wa sojojin kasashen waje da ke aiki a Kabul na kasar Afghanistan, yayin da suke wucewa kusa da ofishin Jakadancin Amurka.

Sojojin da ke bada tsaro a Afghanistan
Sojojin da ke bada tsaro a Afghanistan REUTERS/Anil Usyan
Talla

Mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Najib Danish ya tababtar da aukuwar lamarin.

Kakakin ma’aikatar lafiya ya ce suna ci gaba da tantance wadanda hadarin ya ritsa da su. Ya zuwa yanzu babu wata kungiyar da ta dauki kai harin.

Amurka na da sojojin da yawan su ya kai 4,800 a Afghanistan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.