Isa ga babban shafi
Bangladesh

Dakarun Bangladesh sun kashe yan ta"ada a wani samame

A yankin Habashpur na kasar Bangladesh dakarun kasar sun kai wani samame tareda samun nasarar kashe wasu yan ta"ada biyar.An yi musayar wuta tsakanin yan ta"ada da dakarun kasar a wannan samame,inda hukumomin kasar suka tabbatar da ci gaba da yakar kungiyoyin yan ta"ada dake kokarin wargaza batun tsaro a kasar.

Rundunar yan Sandar kasar Bangladesh
Rundunar yan Sandar kasar Bangladesh Reuters/路透社
Talla

Tun a shekarar bara dai ne hukumomin kasar suka dau matakan yaki da  yan t"ada tareda kara yawan jam"ian tsaro a wasu shigayen bicinke.

A zaman yanzu hukumomin kasar sun sanar da gudanar da bincike cikin dan gajeren lokaci domin tattance  kungiyar yan ta"adan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.