Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Malam Tijjani Lawal: Hasashe kan kan zaben kasar Iran

Wallafawa ranar:

A ranar Juma’a al’ummar Iran za su zabi sabon shugaban kasa, tsakanin shugaba mai ci Hassan Rouhani da kuma Ebrahim Raisi mai tsautsauran ra’ayi, sai dai tun kafin wannan zabe ana ci gaba da samun wasu daga cikin ‘yan takara da ke janyewa don marawa shugaba mai ci baya, ciki hadda mataimakin shugaban kasar, Eshaq Jahangiri. Shin ko miye makomar zaben idan aka yi la’akari da mabanbantan ra’ayoyi da manyan ’yan takarar ke da su a game da ciyar da kasar gaba? Aminu Sani Sado ya tattauna da Malam Ahmed Tijjani Lawal, masanin al'amuran gabas ta tsakiya. 

Shugaban kasar Iran Hassan Rouhani
Shugaban kasar Iran Hassan Rouhani Irna
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.