Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tijjani Lawal kan nadin magajin Sarkin Saudiya

Wallafawa ranar:

Sarki Salman na Saudiya ya nada dansa Muhammad Bin Salman a matsayin yarima mai jiran gado, matakin da ya sauya tsarin gidan sarautar kasar. An nada Muhammad bin Salman ne a matsayin Yarima bayan tube Muhammad bin Nayef wanda kuma aka sauke daga kujerar Ministan cikin gida. Wannan dai na a matsayin karin karfi ga sabon Yariman wanda ya yi watsi da duk wata tattaunawar sulhu da Iran da jagorantar rikicin Yemen da aka kashe dubban mutane, da kuma haddasa rikicin Qatar da kasashen tekun fasha. Akan wannan ne Awwal Janyau ya tattauna da Ahmad Tijjani Lawal.

Yarima Mohammad bin Salman
Yarima Mohammad bin Salman Bandar Algaloud/Courtesy of Saudi Royal Court/Handout/File
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.