Isa ga babban shafi
Lebanon

Sojin Lebanon sun kwace yankin da ya rage a karkashin IS

Rundunar sojin kasar Lebanon ta bayyana samun nasarar kwace yanki na uku mafi muhimmanci da ke karkashin mayakan IS da ke arewa maso gabashin kan iyakarta da kasar Syria.

Motocin yakin mayakan Hezbollah a lokacin atasaye a yammacin yankin Qalamun.
Motocin yakin mayakan Hezbollah a lokacin atasaye a yammacin yankin Qalamun. Reuters TV
Talla

Tun a jiya ne, sojin Lebanon suka kaddamar da farmaki kan yankin Ras Baalbek, yankin kasar tilo da ya rage a karkashin mayakan IS, wadda ta mamaye tun a shekarar 2014.

Sojin kasar 10-ne suka jikkata, yayinda suka hallaka mayakan kungiyar ta IS guda ashirin.

Wani mazaunin kauyen na Ras Baalbek, ya ce sun yi matukar farincikin fatattakar mayakan da aka yi daga yankin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.