rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Dr Nasir Adamu Aliyu kan tattaunawar Korea ta kudu da ta arewa

Daga Azima Bashir Aminu

Shugabannnin Kasashen Koriya ta Arewa da Koriya ta kudu sun amince su dauki matakan tabbatar da zaman lafiya tsakanin kasashen biyu da kuma kawo karshen gina makaman nukiliya.

Wannan ya biyo bayan taron da shugaba Kim Jong Un da takwaran sa Moon Jae-In suka gudanar yau juma’a, wadda ta kaiga shugabannnin sun tsallake iyakokin kasashe biyu a karon farko tun bayan yakin da ya raba su shekaru 65 da suka gabata. Sanarwar bayan taron tace shugaba Moon zai ziyarci Koriya ta Arewa domin cigaba da tattaunawa da shugaba Kim da kuma cigaba da tintiba ta wayar tarho. Kan hakan ne Salissou Hamissou ya tattauna da Dr Nasir Adamu Aliyu.

Hon. Hamisu Shira kan amsa tambayoyi da Obasanjo zai yi akan Dala biliyan 16 da ya batar wajen gyara lantarki

Dr Idi Mainasara kan taron ministocin lafiya na kasashe 200 a Geneva

Dr Dauda Muhammad kan sabon tsarin musayar kudi tsakanin Najeriya da China

Dr Khalid Aliyu kan gangamin da Turkawa suka yi yau game da kisan Falasdinawa

Alhaji Lawal Gayya kan dalilan da suka sanya hauhawar farashin gangar danyen man fetur

Dr Abdulkadir Suleiman Muhammad kan rikicin da ke tattare da mayar da Qudus babban birnin Isra'ila

Dr Ayuba Dan'asabe Umar kan farmakin Isra'ila ga dakarun Iran a Syria

Malam Abubakar Saddiq kan matsalar tsaro da ta addabi yankin Birnin Gwari

Dr Musa Aliyu na Jamiā€™ar Coventry kan rikicin siyasar Kaduna

Mr Dennis Gauer jakadan Faransa a Najeriya kan makasudin ziyarar tawagar jami'an kasar a Najeriya