rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Saudiyya na daukar matasa a matsayin sojin haya don ayyukan tsaro

Daga Nura Ado Suleiman

Daruruwan matasa ne daga kabilar Larabawa ko wasu kabilun dake jin Larabci a yankin kan iyakar da ta hada kasashen Tchadi Jamhuriyar Nijar da Libiya ne, wani kamfanin tsaro na kasar Daular Larabawa ke dauka sojojin haya da sunan tsaron wasu muhimman wurare a kasar Saudiya, musamman dakin Ka’aba mai tsarki, amma kuma a zahiri ake karkatar da su zuwa fagen yaki a kasar Yemen ba tare da saninsu ba.

Matasan na karbar albashin da yawansa ya kama daga dalar Amruka 900 zuwa dubu 3000 a wata, alámarin da ya taimaka wajen saka daruruwan matasa amincewa kwangilar mai hadarin gaske.

To ko ya ya masana tsaro ke kallon wannan alámari. Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Maman Dan Buzuwa mai sharhi kan lamuran tsaro a jamhuriyar Nijer ga dai yadda firarsu ta kasance.

Hon. Hamisu Shira kan amsa tambayoyi da Obasanjo zai yi akan Dala biliyan 16 da ya batar wajen gyara lantarki

Dr Idi Mainasara kan taron ministocin lafiya na kasashe 200 a Geneva

Dr Dauda Muhammad kan sabon tsarin musayar kudi tsakanin Najeriya da China

Dr Khalid Aliyu kan gangamin da Turkawa suka yi yau game da kisan Falasdinawa

Alhaji Lawal Gayya kan dalilan da suka sanya hauhawar farashin gangar danyen man fetur

Dr Abdulkadir Suleiman Muhammad kan rikicin da ke tattare da mayar da Qudus babban birnin Isra'ila

Dr Ayuba Dan'asabe Umar kan farmakin Isra'ila ga dakarun Iran a Syria

Malam Abubakar Saddiq kan matsalar tsaro da ta addabi yankin Birnin Gwari

Dr Musa Aliyu na Jamiā€™ar Coventry kan rikicin siyasar Kaduna

Mr Dennis Gauer jakadan Faransa a Najeriya kan makasudin ziyarar tawagar jami'an kasar a Najeriya