rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Myanmar Bangladesh Majalisar Dinkin Duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Tawagar Majalisar dinkin Duniya ta ziyarci sansanin yan Rohingya

media
Wasu yan kabilar Rohingya a kasar Bangladesh 路透社。

Daruruwan yan kabilar Rohingya ne suka gudanar da zanga zangar lumana lokacin da wakilan kwamitin Sulhu na Majalisar dinkin Duniya suka ziyarci sansanin su dake Bangladesh domin ganin halin da suke ciki.


Bayanai sun ce wasu daga cikin yan gudun hijirar sun barke da kuka lokacin da suke yiwa jakadun bayani kan irin azabar da suka fuskanta daga hannun sojojin Myanmar wadanda suka dinga kashe su, suna yiwa matan su fyade.

Yanzu haka jakadun 15 dake kwamitin sulhu na ziyarar kwanaki 4, inda ake saran za su ziyarci Myanmar domin ganawa da jagorar gwamnati Aung San Suu Kyi.