rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Syria

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Dakarun Assad na ci gaba da ruwan wuta a yankin Homs

media
Harabar birnin Homs a kasar Syria MAHMOUD TAHA / AFP

Kungiyar nan mai zaman kanta dake sa ido kan keta hakin bil adam da ake yi a rikicin yakin kasar Syria OSDH ta bayyana samun fashe fashe a cikin hamadar Palmyre dake cikin yankin Homs a wani wuri mai nisa kilomita 50 da garin mai muhimmanci inda kawance dakarun kasashen duniya keda sansanin dakarun su.


A dai geffen kuma an bayyana cewa duban farraren hula ne aka bayyana cewa na ci gaba da tserewa ruwan wutar da dakarun gwamnatin Bashar al Assad ke yiwa yankunan dake rike ga hannun yan tawaye a kudancin kasar sakamakon yakin da ake ci gaba da gwabzawa a yan kwanakin nan.