rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Syria

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An cimma batun tsagaita wuta a Syria

media
Yan Tawayen Syria su soma ficewa daga wasu yankunan kasar REUTERS/Bassam Khabieh/File Photo

Gwamnatin Syria da yan tawayen sun cimma matsaya ta tsagaita wuta a kudancin kasar ,wanda hakan ke zuwa tun bayan da gwamnatin kasar ta kaddamar da farmakin zuwa yan tawayen kasar .


Yarjejeniyar za ta shafi yankunan Dera, wanda gwamnatin Syria ta amince yan tawaye sun mika makaman su, kafin sun fice zuwa wani yankin can daban, wasu daga cikin matsallolin da yarjejeniyar za ta haifar sun hada cewa yan tawayen da suka kin amincewa da mika makaman su za su ficewa zuwa yankin Idleb.

Akalla mutane 325.000 suka rasa rayukan su a wannan gumurzu da dakarun Assad suka kai zuwa yankunan yan tawaye a cewa sakatary Majalisar dinkin Duniya.