rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Cambodia

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An kaddamar da yakin neman zaben yan Majalisu a Cambodia

media
Firaministan kasar Cambodia Hun Sen Reuters

An kadamar yakin neman zabe na yan Majalisu zaben ranar 29 ga wannan watan da muke cikin sa a Cambodia,


Za a gudanar da zabe ne a lokacin da shugaban gungun yan adawa Kem Sokha ke tsare,mutumin da ake zargi da kitsa juyin juya hali tareda gundunmuwar Amurka a cewar hukumomin kasar Cambodia, matakin da ya kai hukumomin kasar ga daukar mataki na rusa jam’iyyar CNRP, hakan ya tilastawa da dama daga cikin yan siyasa gudun zuwa kasashen waje.