rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Turkiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gwamnatin Turkiya ta sallami ma'aikata 18,000

media
Recep Tayyip Erdoğan Shugaban kasar Turkiya REUTERS/Murad Sezer/File Photo

Gwamnatin Turkiya ta salami wasu ma'aikata 18.000 daga aiki, mutane da suka hada da yan Sanda 9.000, sojoji 6.000 da wasu malaman jami’ar kasar.


A kasar ta Turkiya ga baki daya mutane 18.632 a cewa wasu kaffafen yadda labaren kasar Turkiya, Kungiyoyin a kasar da waje suka soma nuna damuwa yan lokuta bayan fitar da wannan labari, sai dai bangaren gwamnati babu wani labari da ya biyo baya.