Isa ga babban shafi
Syria

Mayakan Kungiyar Isil na ci gaba da kasancewa a cikin kasashen Syria da Iraqi

Wani rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar a yau talata ya nuna cewa kimanin mayakan jihadi Kungiyar Isil dubu 20.000 zuwa dubu 30 ne yanzu haka ke ci gaba da kasancewa a cikin kasashen Syria da Iraqi duk da rashin nasarar ta fannin soja da kuma koma bayan da suka fuskanta,

Omar Al Shishani daya daga cikin Shugabanin  Isil a Syria
Omar Al Shishani daya daga cikin Shugabanin Isil a Syria © AP
Talla

Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa tsakanin mayakan Kungiyar dubu 3 zuwa dubu 4 na ci gaba da kasancewa a kasar Libiya yayin da manyan shugabanin Kungiyar ta Isil ke ci gaba da gwabza fada yanzu haka a kasar Afghanistan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.