Turkiya-Saudiya
Saudiya ta amsa kashe dan jarida Khashoggi
Hukumomin Saudiya sun tabbatar da mutuwar dan jaridar nan da ya bata a ofishin jakadancin kasar dake Turkiya. Sanarwar dake zuwa yan lokuta bayan da wasu manyan kasashe suka nuna damuwa tareda sanar da daukar matakan ladabtarwa zuwa Saudiya.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa sanarwar da Saudiya ta bayar dangane da mutuwar Jamal Kashoggi na a matsayin Karin haske zuwa ga masu bincike.
A karshe hukumomin Saudiya sun dakatar da wasu jami`an ta dake kula da tsaro dama bayanai da ake sa ran suna da hannu a kisan Kashoggi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu