rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

China Korea ta Arewa

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Shugaba Kim ya kamala ziyara China

media
Shugaba Kim Jong-un da maidakinsa Ri Sol-ju, a lokacin kama hanya zuwa China KCNA via REUTERS

Shugaban kasar Korea ta Arewa Kim Jong Un ya kamala ziyara ta yuni 4 da ya kai Beijing na kasar China inda ya tattauna da takwaransa na China Xi Jinping.


Shugananin biyu sun samu tattauna dangane da batutuwa da suka jibanci kasuwanci,Diflomasiya dama tsaro tsakanin kasashen biyu, wanda hakan ke nuna ta yada Korea ta Arewa ke kokarin samun goyan bayan China dangane da barrazanar Amurka

Rahotanni dazun nan na cewa wani jirgin kasa na musamman daya dauko shugaban Korean ya dauke shi zuwa kasarsa.

‘Yan jaridu sun hango jirgin kasan na musamman a lokacin da ya dauki shugaba Kim Jong Un zuwa gida.