rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Saudiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Taron kawo karshen rikici tsakanin kasashen Larabawa

media
Wasu daga cikin masu fatan ganin an cimma zaman lafiya a kasashen larabawa HRW

Kasar Saudiya a jiya asabar ta bukaci gani a shirya taro kasashen yankin Gulf da na Larabawa biyo bayan harin da gam-gam na lalata wasu daga cikin jiragen ruwa na jigilar mai da aka yi a yankin Gulf.


Tarurukan da Saudiya ke fatan ganin sun gudana ranar 30 ga wannan watan da muke cikin sa a kasar zai hada Shugabanin kasashen yankin da wasu na Larabawa.

Fatan hukumomin Saudiya shine na cimma matsaya daya wanda hakan zai taimaka da murya daya don cimma zaman lafiya da kuma tabbatar da tsaro a kasashen su.

Saudiya a cewar Ministan harakokin wajen kasar Abdel Al Jubeir, kasar sa ba ta fatan ganin yaki ya barke tsakanin Iran da wata kasa,,banda hakan jamiā€™in diflomasiyar ya bayyana cewa kasar sa za ta taka duk rawar da ta dace don kaucewa shiga yaki da Iran.