rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
  • Palestinawa 22 hare-hare daga Israela ya kashe a Gaza.
  • Dan kunar bakin wake ya kashe mutun daya a ofishin 'yan sandan Indonesia

Hong Kong China

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Sabuwar Zanga-zangar adawa a Hong-Kong

media
Wasu masu zanga-zanga a Hong Kong REUTERS/Jorge Silva REFILE

A Hong Kong yan sanda da masu zanga-zanga sun baiwa hamuta iska biyo baya wata zanga-zanga da ta kuno kai a daf da kan iyaka da kasar China.

Rahotani daga yankin na nuni cewa yan Sanda sun yi amfani da hayaki mai sa kwalla tareda fesa ruwan zafi a kan masu boren.


Tsibirin na Hong Kong ya fada cikin rikicin siyasa tun watan Yunin shekarar bana .

A jiya juma’a kungiyar Amnesty Internationnal ta zargi yan Sanda da yi amfani da karfi da ya wucce kima wajen tarwatsa masu zanga-zanga.

Masu boren sun samu nasarar tilastawa Shugabar yankin soke dokar da ta haifar da zanga-zanga a baya.