Kyrgyzstan- Tsohon Shugaba yana Belarus
Tsohon Shugaban na kasar Belarus. Barin kasar da yayi babu shiri amakon jiya, ayanzu haka dai Shugaban kasar Kyrgyzstan ya bayyana. Ayau din nan ne aka sami taka maiman inda Hambararren Shugaban kasar ta Belarus yake samun mafaka, bayan kazamin boren daya tilasta masa barin kasar tasa babu shiri.
Wallafawa ranar:
Hambararren Shugaban kasar Kyrgyzstan Kurmanbek Bakiyev na kasar Belarus, inji Shugaban kasar Belarus Alexander Lukashenko.
Wannan furuci ya kawo karshen rashin sanin takamaiman inda tubabben Shugaban kasar yake tun bayan day a tsere ya bar kasar.
Tun yammacin ranar littini ne hambararren Shugaban tare da iyalansa su hudu suka tsere suka bar kasar tasu saboda matsin lamba.
Shugaban kasar Belarus ya fadawa majalisar kasar tasu ne cewa tubabben Shugaban kasar Kyrgyzstan, na cikin kasar ta Belarus.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu