Isa ga babban shafi
Jamaica

Yan Sanda a Jamaica sun kama Christopher Dudus

YAN Sanda a kasar Jamaica, sun kama hamshakin mai fataucin miyagun kwayoyin nan, Christopher Dudus Coke, wanda Amurka k enema ruwa a jallo.Yan Sandan sun ce an kama Dudus ne, awajen binciken ababan hawa, yayin da yake kan hanyar zuwa ofishin Jakadancin Amurka dan mika kansa.Kokarin kama shi a watan Mayu, ya haifar da artabu tsakanin jami’an tsaro da magoya bayansa, inda mutane da dama suka rasa rayukansu.Jamaica na shirin mika Dudus wa hukumomin Amurka, dan fuskantar shari’a.  

Christopher Dudus Coke
Christopher Dudus Coke Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.