rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Ireland Amurka

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Kotun Ireland ta bijerewa Amurka akan Snowden

media
Masu zanga-zangar neman a ba Edward Snowden mafaka REUTERS/Tobias Schwarz

Wata Kotu a kasar Ireland, taki amincewa da bukatar kasar Amurka, na bata sammacin kama Edward Snowden da take nema ruwa ajallo. Mai shari’a Colm Mac Eochaidh, yace ya zama wajibi a gare shi yaki amincewa da bukatar, saboda ba a bayyana masa inda Snowden ya yi laifin da ake tuhumar sa akai ba.


A wani labari kuma, shugaban kasar Cuba, Raul Castro, ya bayyana goyan bayansa na ganin Venezuela ta bai wa Snowden mafakar siyasa.