rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Ecuador

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ecuador ta nemi a kauracewa kamfanin man Chevron na kasar Amurka

media
Alamar kamfanin Chevron na amurka Chevron

Shugaban kasar Ecuador, Rafael Correa, ya bukaci kasashen duniya su kauracewa kanfanin hakar man Chevron, mallakar kasar Amurka, saboda abinda ya kira gurbata muhalli a Yankin Amazon.

Shugaba Corres yace, zasu yi anfani da gaskiya dan yaki da kanfanin ganin yadda kamfanin ke karya dokar kula da muhallin da yake aiki.

Ecuador na zargin Chevron da tona ramuka tana barin su ba tare da rufewa ba, abinda kasashen ke kokawa da shi.