EU-Africa
'Yan gudun hijira: EU za ta tallafa wa Afrika
Kungiyar Kasashen Turai ta yi tayin bai wa kasashen Afirka tallafi da kuma saukaka samun bizar shiga yankin ga baki domin dakile yadda matasan Afirka ke kwarara Turai ta hanyar da bata kamata ba.
Wallafawa ranar:
Talla
Wani daftari mai shafuka 17 da ake saran taron shugabanin a yau zai amince da shi a Malta, ya kunshi matakai 12 da za a amince da shi a matsayin hanyoyin yaki da talauci da kuma magance matsalar tsaro.
Rahotanni sun ce shugabanin Afirka sun gabatar da korafin jama’arsu kan yadda ake karbar haraji mai yawa lokacin da suke kokarin tura kudi gida.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu