Kasashen duniya sun halatta tabar wiwi
Kasashen duniya na ci gaba da amincewa da dokar halalta amfani da tabar wiwi a matsayin magani wanda jami’an asibiti ke iya bada shawarar amfani da shi.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kasar Colombia ita ce kasa ta baya bayan nan da ta amince da dokar, wadda ake ganin za ta bada damar noma shi.
Yanzu haka kasashen da suka halalta amfani da tabar sun hada da Colombia da Chile da Mexico da Uruguay da Amurka da Canada.
A Turai akwai kasashe irin su Austria da Birtaniya da Jamhuriyar Czech da Finland da Faransa da Jamus da Italiya da Holland da Portugal da Romania da Slovenia da Spain.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu