Isa ga babban shafi
Argentina

Ambaliyar ruwa ta yi barna a kasashen Latin

Ambaliyar ruwa ta yi sanadin mutuwar mutane 5 tare da raba sama da 150,000 da gidajensu a kasashen Paraguay da Uruguay da kuma Argentina a jajibirin Kirsemti.

Ambaliyar ruwa ta shafe gidaje a Paraguay
Ambaliyar ruwa ta shafe gidaje a Paraguay REUTERS/Jorge Adorno
Talla

Yanzu haka shugaban Paraguay ya kafa dokar ta-baci bayan ambaliyar ruwan ta raba mutanen kasar sama da dubu dari da talatin da gidajensu.

Sannan ambaliyar ta haifar da katsewar wutar lantarki a sassan Paraguay.

Haka ma kimannn mutane dubu goma aka kwashe daga yankin da ambaliyar ruwan ta shafa a Uruguay.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.