Isa ga babban shafi
CANADA

An gagara shawo kan wutar daji a Canada

Mahukunta a kasar Canada sun ce adadin wutar dajin da ke ci a yankin Alberta mai arzikin mai zai lunka cikin sa’0i 24, a yayin da ake ci gaba da kwashe mutane daga yankin.

Wutar daji na ci gaba da ci  Fort McMurray a Canada
Wutar daji na ci gaba da ci Fort McMurray a Canada News/Handout via REUTERS
Talla

Ma’aikatar kiyaye haddura a kasar tace wutar dajin ta wuce misali domin ta fi karfinsu a yanzu.

Wutar dajin dai ta ci fadin sama da square kilometers 1,500 tun lokacin da ta fara ci tsawon mako guda.

Kuma wutar na ci gaba da karuwa da kashi 50 cikin sa’o’I 24 a cewar mahukuntan Canada
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.