Isa ga babban shafi
US

Juma'a Mai Zuwa Za'ayi Jana'izar Marigayi Muhammad Ali

Ranar Juma'a ne za'ayi janaizar shahararren dan damben nan Muhammad Ali wanda ra rasu Juma'a data gabata a kasar Amurka.  

Marigayi Muhammad Ali
Marigayi Muhammad Ali Reuters/路透社
Talla

Dangi da 'yan uwan mamacin sun bayyana cewa an jinkirta binne shi ne saboda jama'a daga sassa daban-daban na duniya su sami daman halarta.

Tun ranar Juma'a da aka sanar da mutuwar sa miliyoyin jama'a daga sassan duniya ke ta aikewa da sakonnin nuna juyayi da wannan rashi.

Marigayi Muhammad Ali ya rasu yana da shekaru 74.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.