EU- Afrika
EU ta kulla yarjejeniyar cinikayya da Afrika
Hukumar tarayyar turai ta kulla yarjejeniyar cinikayya da kasashen Afrika guda shida da suka hada da Botswana da Lesotho da Mozambique da Namibia da Swaziland da Afrika ta kudu.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Yarjejeniyar wadda aka kulla a Botswana za ta bai wa kasashen damar kutsawa nahiyar Turai domin gudanar da harkokin kasuwanci ba tare da shamaki ba.
Har ila yau yarjejeniyar za ta saukake wa kasasehen shigo da kayayyakin da ake kerawa a Turai ba tare da biyan kudin fito ba.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu