Isa ga babban shafi
Faransa

Faransa za ta hada kai da NATO saboda Baltic

Gwamnatin Faransa ta ce za ta shiga cikin kasashen NATO da za su yi shawagi da jiragen sama don samar da tsaro a yankin Baltic.

Faransa za ta shiga shawagin ne saboda barazanar Rasha a yankin Baltic
Faransa za ta shiga shawagin ne saboda barazanar Rasha a yankin Baltic 路透社
Talla

Mai magana da yawun ma’aikatar tsaron kasar Colonel Gilles Jaron ya ce, a karo na shida Faransa za ta shiga cikin kasashen da za su yi shawagin don kare kasashen da ke yankin daga barazanar Rasha.

Kakakin sojin sama Kanar Olivier Celo ya ce shirin zai taimaka wajen kare sararin samaniyar kasashen Latvia da Lithuania da Estonia.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.