Isa ga babban shafi
Israel

Netanyahu na Isra'ila zai ziyarci Afrika

Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya kintsa domin kai ziyara kasashen Afrika da ke kudo da sahara, inda zai kulla huldar kasuwanci.

Firaministan Isra'ila  Benyamin Netanyahu
Firaministan Isra'ila Benyamin Netanyahu REUTERS/Ronen Zvulun
Talla

A karon farko kenan da Netanyahu zai ziyarci yankin a matsayinsa na Firaminista, inda zai isa Uganda da Kenya da Habasha da kuma Rwanda.

Ofishin Netanyahu ya ce, wannan zaiyar na zuwa ne a dai dai lokacin da Isra’ila ke shirin ware dalar Amurka miliyan 13 domin karfafa huldar kasuwanci da kasashen Afrika.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.